Kamar yanda kuka sani cewa wannan Kungiya ta dade tana bada gudun - TopicsExpress



          

Kamar yanda kuka sani cewa wannan Kungiya ta dade tana bada gudun mawa wajan Tallafawa matasa kamar koya musu Computer Diploma..................Yanzu haka Lokaci yazo wannda zamu sake daukar Matasa suyi wannan Karatu karo na biyar sune zasuyi karatunsu cikin watan Azumi mai zuwa dan haka muke sanar da Matasa masu sha`awar wannan Karatu dasu zo sukar bi form a office din mu dake National Library of Nigeria Kano State Branch ko a kira wannan Number domin karin bayani 070-65684248, 080899692886, Wannan karatun zai kai wata biyu kuma kyauta ake kamar yanda wannan kungiya ke daukar nauyin karatun Mungode.......................................... mutaimakikanmudakanmu.gnbo.ng/
Posted on: Mon, 24 Jun 2013 18:26:45 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015