Kayi amfani da wanan damara wajan hardace wasu surorin daka cikin - TopicsExpress



          

Kayi amfani da wanan damara wajan hardace wasu surorin daka cikin alqurani ko hardace wasu ayoyin saboda Aduk watan ramadan Mala ika jibrilu yanazuwa suna yin bitar alqurani shida fiyayyan hallita {S A W} kuma ALLHA yana qara sauqaqe kartun alqurani awatan ramadan Zaka iya yin amfani da waanan damar wajan koyan kartun alqurani koyin hardarsa Ya ALLAH kasanyamu cikin makaranta alquani mai girma tare da yin aiki dashi
Posted on: Mon, 08 Jul 2013 21:53:22 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015