Kimanin mata 8,000 ne suka yi zanga-zanga a gusau ta jihar zamfara - TopicsExpress



          

Kimanin mata 8,000 ne suka yi zanga-zanga a gusau ta jihar zamfara a yau alhamis domin nuna bacin ransu da rasa mazan aure da sukayi,daga cikin wadannan mata wasunsu jaurawane,da kuma budurwai kuma sun tattake har ofishin hizba na jihar domin isar da kokensu da cewa gwamnati ta aurar dasu kamar yadda gwamnatin jihar kano tayyi. Kuncin talauci da rashin aikinyi ya kawo tsaiko sosai ga matasa a jihar zamfara wanda yana daga cikin abinda yar haddasa yawaitar mata saboda rashin kuddin aure da matasa ke fama dashi. yaya mata suke a jihohin ku shin maza na aure da yawa?
Posted on: Thu, 26 Sep 2013 19:21:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015