Kira ga shuwagabanninmu na jan6iyar APC a garin Gummi, cinzarafi, - TopicsExpress



          

Kira ga shuwagabanninmu na jan6iyar APC a garin Gummi, cinzarafi, da 6atanci, juna banakubane dan wallahi bamuda mutanan da zai sa a rika korar wasu ta hanyar cinzarafi, da munanasu. Halan baku ganin guguwar, da Turnuqun dake cikin jahar balantanama karamar hukumar mulki, wadda a cikinta a kwai yan di campaign, da yan angulu da kan zabo, da yan alanbo, da yan doso. Sannan wallahi kada kuyi la a kari da shekarun da suka gabata na 2011 da a kayi za6e, idanuwan mutane rufesuke duk da karyayyakin da a kaima mutane na cewa; wai anrufe account na duk wani party mai adawa da gwamnati; amma duk baisa mutane suka chanza shekarsuba zuwa party gwamnati. Amma yanada kyau kuyi Qukari ku a jeye Tarihi irin na Muhammad sani Takori, sannan yanada kyau ku fahimci muhammad sani Takori duk manufarsa a kan cigaban garin Gummi ba wai a kansa kawaiba kamar yadda wasu kayi a kafafen watsa labarai FM
Posted on: Tue, 14 Oct 2014 22:39:46 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015