Kocin Chelsea Jose Mourinho ya ce yayi farinciki da Chelsea take - TopicsExpress



          

Kocin Chelsea Jose Mourinho ya ce yayi farinciki da Chelsea take cikin hudun farko a teburin premier, lokacin da aka tafi hutun makonni biyu. Kwallayen da Eden Hazard da Willian suka zura a karshen lokaci, sun baiwa Chelsea damar lashe Norwich City 3-1 ranar Lahadi, wanda shi ne wasan farko da kungiyar ta samu nasara a waje a kofin Premier ta bana. Chelsea ta na matsayi na uku a teburin Premier, inda mai matsayi na daya ta tsere mata da maki biyu. Mourinho yace"An tafi hutun wasanni kuma kasancewarmu a saman tebur abu ne mai muhimmanci, kuma burinmu kenan," me zakuce? Via Labaran Wasanni #ays
Posted on: Mon, 07 Oct 2013 16:47:57 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015