LABARI DA DUMI - DUMI: An Kwantar Da Jonathan A Gadon - TopicsExpress



          

LABARI DA DUMI - DUMI: An Kwantar Da Jonathan A Gadon Asibiti Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya kamu da rashin lafiya bayan da ya je birnin London don halarta wani taro na kwanaki uku, a halin yanzu, yana asibiti, inda ake bashi kulawa ta musamman, kamar yadda Reuben mai magana da yawunsa ya bayyana. Mista Abati ya ce sakamakon rashin lafiyar shugaban bai samu damar fita bude taron da ya kai shi London din ba. Sai dai Abatin bai bayyana irin rashin lafiyar da ta kama Jonathan din ba, amma ya nemi yan Nijeriya su kwantar da hankalin su, rashin lafiyar ba ta yi tsanani sosai ba.
Posted on: Thu, 21 Nov 2013 16:30:02 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015