LABARI: Jonathan Zai Jagoranci Kiristoci 30,000 Zuwa Ibada A - TopicsExpress



          

LABARI: Jonathan Zai Jagoranci Kiristoci 30,000 Zuwa Ibada A Israila Shugaban kasa Goodluck Jonathan, zai jagoranci Kiristocin Nijeriya 30,000 zuwa ibada a kasar Israila don sauke farali. Babu cikakken bayanin ranar da shugaban zai tashi zuwa ibadar, amma hukumar dake kula da jigilar maniyyatan (NCPC) ta bayyana cewa Kiristocin za su fara tashi a wannan wata na Oktoba. A cewar hukumar tuni ta aika wakilanta sun ziyarci kasar Israila, Girka da birnin Rome na kasar Italy don samun nasarar aikin ibadar na wannan shekara.
Posted on: Mon, 14 Oct 2013 21:51:10 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015