LABARI: Shugaba Jonathan Ya Kasa Gabatar Da Kasafin Kudin Badi. - TopicsExpress



          

LABARI: Shugaba Jonathan Ya Kasa Gabatar Da Kasafin Kudin Badi. voahausa Kowace shekara a dai dai wannan lokacin shugaban kasar Najeriya ya kan bayyana gaban majalisun kasar ya gabatar da kasasfin kudin shekara mai zuwa to amma ba haka abun yake ba wannan lokacin. voahausa Duk da tsauraran matakai da jamian tsaro suka dauka da shirin da yan majalisu suka yi tun daga karfe bakwai zuwa goma sha daya na safe domin karban babban bako, shugaba Jonathan bai bayyana gaban yan majalisun ba. voahausa
Posted on: Wed, 20 Nov 2013 03:51:53 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015