¤¤¤LABARIN MUSTY¤¤ kashi na uku Musty a gaskiya - TopicsExpress



          

¤¤¤LABARIN MUSTY¤¤ kashi na uku Musty a gaskiya tunda daga lokacin da muka hadu naji na kamu da umh hmm ahm nace zeee mekike son kifada ne??? Tace bako mai amma idan bamatsala yaushe zamu hadu musty nace duk ranan dakikeso muhadu ai zamu hadu tace to ranan saturday nace to allah yakaimu tacemin BAYAN KWANA HUDU Zeee takirani tace kyawun alkawari... Nace cikawa tace dafatan baka manta da alkawarinmunba nace ya za.ayi inmanta da alkawarinki tace to aina zamu hadu nace kece zaki fada tafadamin wani wurin shakatawa nayi wanka na shirya nakama hanya domin in amsa kiran zeee da naje wurin da tayi kwatance sai bangantaba nayi mamaki matuka sai nakirata nace nazo bangankiba sai tace nagaji da zaman jiranka na koma gida domin kar dadyna yanemeni nace to shikenan sai watarana na juya nafara tafiya sai naji kira abayana ana musty! Musty! Musty! Ha! Ha! Ha! Da dagaske tafiya zakayi nace eh? Mana tace to ga kujera ka zauna bayan nazauna muka gaisa muka fara hira sai tace musty kasan dalilin kiranka wannan guri kuwa? A.a sai kinfada tace rannan nakiraka awaya domin insanar dakai amma nakasa imfada ma amma yanzu zan sanardakai domin kuwa barin kashi aciki baya maganin yunwa nace hakane amma wannan wace irin magane ne? Haka tace gaskiya musty inasonka kuma ina matukar kaunarka a zuciyata tana zuwanan sai tayi shuru nace gaskiya zeee bazan iya soyayya dake ba sainaga tayi sauri ta mike tsaye haba! Musty da wane dalili? Banda kyau ne? Banda hali mai kyau ne? Nace ko daya bahaka bane dalili kuwa ke yar masu kudi ne niko dan talakawa kinga ai bamudace ba tace wannan shine dalilinka nace eh shine kawai tace to aini a wurina duk daya muke har a gurin allah yanzu gurina shine kawai ka amince da soyayyata nace kina gani ko awurin iyayenki babu matsala tace ai duk abinda nike so iyayena suma shisuke so don haka indai kana söna ba wata matsala musty nace to na amince da soyayyarki zee baby munata soyayyar mu da zaynab cikin jindadi da farinciki har iyayen zee sunsani sosai har amfara maganan aure a tsakaninmu WANNNAN SHINE KARSHEN LABARIN daga:mustapha young boy 2go user:mustapha4972
Posted on: Sun, 27 Oct 2013 21:29:33 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015