LABARIN WANI DIREBA DA FASINJOJINSA Wata rana wani direba - TopicsExpress



          

LABARIN WANI DIREBA DA FASINJOJINSA Wata rana wani direba ya cika mota da fasinja, yana tsula gudu harya kusa kai motar karshe. Fasinja suna ta masa magana ya rage gudu, amma shi ko kola baiyi ba. Can bayan sunyi nisa sai suka zo wuce wa ta gidan mahaukata, sai suka ga direba ya fara dariya hahaha hahaha... Sai suka tambaye shi lafiya yake dariya? Sai yace musu kamar ba jiya na gudo gidan nan ba! Hmmm... Idan kana /kina cikin motar ya zaka/ zaki yi???
Posted on: Mon, 07 Oct 2013 10:30:41 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015