Labaran wasani 5/8/2014 Duk da jita-jitar da ake wastsawa cewa - TopicsExpress



          

Labaran wasani 5/8/2014 Duk da jita-jitar da ake wastsawa cewa dimaria zaikoma psg yau ya dawo madrid training a filin dasuke daukar horo. Barcelona na neman dan beryern munich boateng akudin daake tunani zasukai £31m. Dan bayan belgium varmaelen bai tataunawa da club dinsa arsenal dan kara contract inda yakeson komawa barcelona ko man united andai yimasa kudi £10m. Man united nasan yin chanji da altetico madrid inda zasubasu kagawa su anso arda turan suyi ciko. Van gaal yagayama mataimakin shugabagan man united Ed woodward zasu saida harnadez da fellani da anderson nani da zaha. Atletico madrid na neman harnadez da kagawa akan kudi £25m. liverpool suntaya dan paris st german ezequel lavezzi £18m. Wolsfsburg sun kosa susai dan atletico madrid joshua guiluvogui akan kudi £12m. Dani alvez yace haryanzu bai tataunawa da intermilan dan komawa club din.
Posted on: Wed, 06 Aug 2014 06:57:42 +0000

Trending Topics



"sttext" style="margin-left:0px; min-height:30px;"> DOROTA WILAND w wywiadzie dla TOK FM dot. UBOJU RYTUALNEGO: "-
Join us as our worlds become smaller and our girls lives become
took Spunky with me earlier to get butter. ended up walking
NZXT Technologies FZ 200mm Blue LED Cooling Fan with Sleeved Cable

Recently Viewed Topics




© 2015