Labarin wani bafilatani ne nake so zan baku wanda tafiya ta - TopicsExpress



          

Labarin wani bafilatani ne nake so zan baku wanda tafiya ta kamashi yaje ya hau jirgin sama sai akai sa‘a aka bashi kujera kusa da bature anfara tafiya ke nan sai ‘yan mata sukazo suna tmbyr fasinja suna cewa “what do u want eat“ sai su fadi abinda suke so sai akazo kan baturen nan nakusa da bafilatani wata budurwa tace“what do u want eat?“ sai bature yace “nothing“ ah! Da bafilatani yaji haka sai azuciyarsa yace mumafa fararen nan ne ana tmbyrsa what do u want eat? sai shima yace “nothing yadda bature ya fada can.... Sai bafilatani yaga an rabawa kowa abinci amma shida bature ba‘a basuba yunwa taiyinwa ga kishirwa yai wujuga wujuga can sai cewa yay “kai nothing din nan in bazata samuba ko farau-farau a mikomin mana.
Posted on: Tue, 09 Jul 2013 10:16:45 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015