MADIGO A KASAR HAUSA [3] via: Musulunci Hanyar Rayuwa By: Misbahu - TopicsExpress



          

MADIGO A KASAR HAUSA [3] via: Musulunci Hanyar Rayuwa By: Misbahu Saminu Madabo بسم الله الرحمن الرحيم.والصلاة والسلام على محمد وعلى آله وصحبه ومن والاه Yanada kyau,mu fahimci ita wannan Al’ada ta Luwadi wacce kuma itace ta haifar da Ma’digo,Mutanen Annabi Lud[a.s] ne suka farar da ita kamar yanda Allaah ya Hakaito mana cikin Qur’aani,kumabayan fushin da Allaah yayi ya Halakkar dasu,bata kumacinno kai ba,sai bayan Musulunci yaci Dauloli na Mutane dabam dabam. Don haka Ibn Qayyim [r] ya Hakaito Maganar Salaf da sukace, yace: “ ولم يبتل الله سبحانه بهذه الكبيرة قبل قوم لوط أحداً من العالمين، وعاقبهم عقوبة لم يعاقب بها أُمّةً غيرهم، وجمع عليهم من أنواع العقوبات بين الإهلاك، وقلب ديارهم عليهم، والخسف بهم، ورجمهم بالحجارة من السماء، فنكل بهم نكالاً لم ينكله أمة سواهم، وذلك لعظم مفسدة هذه الجريمة التي تكاد الأرض تميد من جوانبها إذا عُملت بها، وتفر الملائكة من أقطار السماوات والأرض إذا شاهدوها، خشية نزول العذاب على أهلها، فيصيبهم معهم، وتعج الأرض إلى ربها تبارك وتعالى، وتكاد الجبال تزول عن أماكنها" . “Allaah baijarrabi wata Al’ummah da wan nan Babban sabo ba daga Abubuwan Halitta kafin Mutanen Annabi lud[a.s], don haka yayi musu Azabar da baitaba yiwa Wata Al’ummah irin wan nan Azabar ba, ya tattara musu dangogi na Azaba,tundaga Hallakasu, da juyin waina da akayiwa Garinsu,sama ta koma Kasa,da Shafesu,da yimusu ruwan Bama bamai daga Sama na Wuta,yayi musu Mummunar Rutsen daba ayiwa wata Al’ummah ba,Saboda Munin Wan nan Jarimah tasu,wacce ‘Kasa da Kanta ta kusa ta gusa da gurbinta idan tasan da wannan jarimar,Malaiku suke zurawa a guje daga Sasan nin Sama idan suka ga za’a aikata ta, domin tsoron saukowar Azaba ga masu yin wan nan Alfashar,kada Azaba ta samesu suma, Kasa tanagaggawar komaga Mahaliccinta, san nan Sama tananeman gusawa daga Bigirenta”. Wannan ita ce Musibar da take Afkuwa idan ‘Yan Luwadi ko ‘Yan Madigo suna yin Alfasharsu. Hatta malaiku guduwa suke daga wajen domin tsoron Azabar da Allaah zai saukar. Kasa kanta tsorata take,haka sama da Dabbobi. Saboda aibun wan nan Jarma ne,dukkan Sahabbai suka hadu akan Kashe Mai wan nan Aikin,sai dai kawai sun Sava ta yaya za’a kasha shi. Wasu sukace a hau Dutsen da yafi ko wane girma agari ajehoshi,wasu sukace a tsireshi,wasu sukace a Koneshi,wasu suka ce a tsire a kuma hada da Kuna dss. Ita Kadaice Uqubar da akace a Kashe Mai yenta da wanda akeyin dashi. Kai wasu Malaman suna ganin ko Rape akayiwa Mutum akayi Luwadi dashi,to yafi Sauki a kasheshi,domin mutuwarsa tafiwa Al’ummah sauki fiye da rayuwarsa, kamar inda Ibn Qayyim ya hakaito: “وقتلُ المفعول به خيرٌ له مِن وطئه،فإنه إذا وطئه قتله قتلاً لا تُرجى الحياة معه"” Saboda matukar wahalar da maiyiyake samu nawajen dainawa,haka wanda akayi dashi,sai Manzon Allaah[s.a.w] yayi Umarni da akashe Mai yi da wanda akeyi dashi. Ance Matukar akayi luwadi da Mutum,to maniyin daya shiga cikinsa,yana zama Wata irin tsutsa wacce idan ta motsa,dole ne sai anyiluwadin san nan zai sami zama lafiya. Iyazan Billaah. Sanin wan nan Bala’I ne yasa Yahudawa da Mutanen banza na duniya,suka sanya Manya manyan Mutane masu Mulki,masu kudi,masu ilimi da duk wasu masau fada aji cikin wan nan Jarimar. Domin duk wanda yake wan nan Alfashar, to kwata kwata yana komawa kamar Dabba,kai Dabbama ta fishi hankali da tunani. Sai suka fara introducing dinta aMakarantu,musamman a kasashe masu Tasowa, suka kuma gabatar dasu ga wa’yanda zasu shugabanci Al’umma agaba idan an basu mulkin kansu. An shigo da ita wan nan Al’ada a Makarantun kwana,saboda anan ne an rabo Dalibai da iyayensu,kuma zaiyi sauki wajen Yaudararsu da yardar dasu. To hakama akayiwa Madigo zakaga yafi Yaduwa a Makarantun Kwana,inda Mata ne zalla. Wanda duk yasan dabiar ‘Dan Adam,tara jinsi daya yafi saurin haifar da wan nan Alfashar. Zakaga a Makarantu, Prisons, Barracks dss duk abin yafi Yaduwa. وسبحانك اللهم ربنا وبحمدك، اشهد ان لااله الا انت، استغفرك واتوب اليك Zanci gaba inshaAllaah.
Posted on: Tue, 01 Oct 2013 06:55:20 +0000

Trending Topics



iv>
USA Today: U.S. Files Criminal Charges Over Benghazi Attack A
An out-of-towner drove his car into a ditch in a desolated area.
I know not everyone is as lucky as me to be blessed with a husband
No cortes tus uñas de noche Todo comenzó a las 7:50 de la
> Dear Friends and Listeners of sursamvaad.net.au The radio website
Another great scholarship opportunity.. Go to
ou, your family is grateful
“I no longer have patience for certain things, not because

Recently Viewed Topics




© 2015