MAI WASA DA SALLAH ZAI HADU DA UQUBOBI GOMA SHA HUDU(14):- Mai - TopicsExpress



          

MAI WASA DA SALLAH ZAI HADU DA UQUBOBI GOMA SHA HUDU(14):- Mai Wasa Da Sallah Zai Hadu Da Ukubobi Har Goma Sha Hudu, Ukubobi Biyar Anan Duniya, Uku a Lokacin Mutuwa, Uku a Cikin Kabari, Uku Lokacin Da Zai Fita Daga Kabari. UQUBOBIN DA ZAI HADU DA SU TUN ANAN DUNIYA SUNE:- *1. Zaa Cire Albarka a Cikin Rayuwarsa *2. Zaa Shafe Kamannin Salihai Daga Fuskarsa *3. Duk Aikin Da Zai Aikata Ba Zaa Ba Shi Lada Ba *4. Addu’arsa Ba Zata Daukaku Ba (ma’ana ba za a karbi addu’arsa ba) *5. Bashi Da Rabo a Cikin Addu’o’in Bayi Nagari UKUBOBI DA ZASU SAME SHI A LOKACIN MUTUWARSA SUNE:- *6. Zai Mutu Wulakantacce(wa nda azaba da fitinar kabari suke jiransa) *7. Zai Mutu Yana Mai Jin Yunwa *8. Zai Mutu Yana Mai Jin Kishirwa Koda Zaa Shayar Da Shi Da Kogunan Duniya Ba Za Su Raba Shi Da Kishirwa Ba. UKUBOBIN DA ZA SU SAME SHI A CIKIN KABARINSA SUNE:- *9. Zaa Kuntata Kabarinsa Har Sai Hakarkaninsa Sun Sabawa Juna *10. Zaa Kunna Wuta aKabarinsa Yana Jujjuyawa a Kan Garwashin Wutar YA ALLAH KA BAMU IKON BAUTA MAKA KUMA KA QARA MANA JURIYA DA JAJIRCEWA WAJEN BAUTARKA DAN ALLAH IN KA GA WANNAN SAQON KAYI SHARE DOMIN WANDA BASUGANI BA SU
Posted on: Sat, 26 Oct 2013 15:11:34 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015