: MALAM TANKO A SAUDI ARABIA A lokacin da mukaje aikin hajji mun - TopicsExpress



          

: MALAM TANKO A SAUDI ARABIA A lokacin da mukaje aikin hajji mun kasance a masauki daya da Malam tanko, rannan ya shiga bayan gida ya kulle kansa kuma gashi gobara ya tashi a cikin bayan gidan gashi duk mun fita sai larabawa ne kawai a dakin, yana so ya nemi taimako gashi bai iya larabci ba baisan yadda zai ce musu wuta ta tashi ba. Can yana tunani sai dabara tazo masa sai yace: INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN MALAM TANKO FIN NAR! MALAM TANKO FIN NARI JAHANNAMA KHALIDINA FIHA ABADA....
Posted on: Sat, 07 Sep 2013 22:41:16 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015