MATA ADON GARI... Ai kuskure ne ace idan Mata sukaiyi yawa - TopicsExpress



          

MATA ADON GARI... Ai kuskure ne ace idan Mata sukaiyi yawa gari ya6aci. Barikuji yadda kirarin yake. yan mata adan Gari. idan baku ba Gari. idan kunyi kadan ashiga garari. idan kunyi yawa Gari yakara kyau ayi ta alfahari. gida idan babu mata yazama hatsari. samin Mace ta gari shine cikar Buri. duk gwalisan Liman, mai kudi, mai sarauta, dan siyasa, dan kasuwa, mai aikin hannu, ma aikacin office, dan gwari, lecturer, Likita, kai koma waye baya cika cikakken Mutum saiya ajiye mata agida kafin yazama maikima ko mutunci a idan Gari. Dafatan kun fahimta.
Posted on: Thu, 26 Sep 2013 13:38:52 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015