MATA KADA KUYI MANA SHISSHIGI!! * * * * * * Maza nake - TopicsExpress



          

MATA KADA KUYI MANA SHISSHIGI!! * * * * * * Maza nake tambaya..... * * * * * * Amma kuma Mata zaku iya amsawa.... * : : : : *Soyayyar idon saniiii, kamar dai zaifi kyautuwa.........* *Auren tunda yan uwa, muke kamar dai zaifi tsaruwa....* *Ganina hadin gida, kamar dai yafi kyautuwa.....* *Kai dai ka maida hankali, zaman mu kai ta tattali, tunda mun samu assali.......* Wadannan wasu baituka ne wadanda wata yarinya ta rerawa wani dan uwanta wanda ake so a hada su aure da shi...... Hmm...... Me kuka fahimta a ciki... Shin dan uwan anya talaka ne ko dai mai hannu da shuni??? Nidai nace ........... Kuma ya kuke ganin kalaman zasu kasance idan ace talaka ne???
Posted on: Thu, 17 Oct 2013 09:17:34 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015