MATA KESA MAZA SU YAUDARESU maza basa yaudara haka kawai face - TopicsExpress



          

MATA KESA MAZA SU YAUDARESU maza basa yaudara haka kawai face mata suke taimakawa 75% har namiji ya yaudaresu dalilaina sune......... 1.. Namji yana xuwama mace da Niyar soyayya tsakani da Allah ama kuma sai kaga ko mace na sonka sai ta wahalar da kai, wulakancin , tozartawa, shanyawa, karya, munan kalamai d.s. To sanadiyar hakan maza kala-kala ne wani ko yana sonki irin wulakancin da kike masa wlh kike fita daga ransa shi kuma zai dau Alwashin duk tsanani duk walaha zai jure kome zata masa har yasamu nasara shiga xuciyarta ya gina soyayarsa aciki idan yaga hakan yaci nasara to daganan zai fito mata da manufarsa wanda idan yaci ribar abinda yake buri to sai ya fara rama duk wani abinda tayi masa sanda yake nemanta wanda daga karshe zai Gujeta sai kaji mace nacewa Ya yaudareta maza mayaudarane ama kuma ita bata tuna duk abinda tamasa.... Allah ya kyauta 2.. Yanzu duk namijin da bai kware a shirya karya ba to mata suna daukarsa a wanda bai waye ba to da yake yanzu maza sun gane haka sai su bolu muku yanda kuke ayita tafiya a haka wanda daga karshe kuma idan ya gujeki sai kice yayaudareki wanda ke kika yaudari kanki 3.. Son Abin Duniya.. Wannan shine yake taka muhimiyar rawa wajen yaudarar mata namiji zaizo bai biyo ta wajen iyayenki ba ama yana fara nemanki zaki mai dashi Bank duk abinda ya taso maki shi zaki nema kuma ya biyamaki to kun maida maza basu san Abinda suke bane ko Mahaukata duk wanda yake kashe maki abinda to dayan Abu biyu ne a, ko dai ansa maku ranar Aure dashi an tsaida magana ko kuma dai iyayenki sunsan da zamansa kuma yanada tabbacin zai sameki to zai iya kashe maki komai saboda yanada tabbacin zai sameki b,, na biyu shine duk namijin da yake kashe maki kudi hakawai to ki tabbata yanada manufarsa akanki saboda ba zaizo yana maki wahala haka kawai ba baisan cewa zaici Ribaba idan kuwa yaga yaci ribba to zai juya maki baya kurabu wanda daga karshe zakice Namiji ya yaudareki wanda ke kika yaudari kanki sanda kike shanawa duk baki kawo haka... Allah ya kyauta 5.. Batama juna lokaci akwai wata soyayya da ake cema batama juna time shine zaku fara soyayya da Namiji ke kanki idan zaki Auna shekarunki da nasa sai kiga kilama zaki girmesa ko kuna Age mate kuma saboda rashin tunanin mata sai ta dauki son duniya ta dora masa kuma ita mafarkinta ya aureta wanda shi kuma yasan ba xai taba iya aurenta ba saboda yasan bai iya aureba kuma agidansu ko a lisafi ba,a akwoshi a ama sai ya furtamata cewa zai aureta saboda shima yana sonta kuma idan zaice mata ba zai aureta ba zata dauki baya sonta baya kaunarta to idan ana haka sai ta dinga korar duk wanda zaizo da niyar aurenta saboda wancan Yaron duk sanda tanemi ya fito sai ya xuke idan abin yayi tsanani sai ya tsere wanda daga karshe tace ya yaudareta maza mayaudara ne.. Allah ya kyauta 6... Zanci gaba xuwa Gobe
Posted on: Wed, 28 Aug 2013 21:17:50 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015