MAZAN FACEBOOK KAWAI BAN DA MATA *EHE* ♣ Abin kunya Ya - TopicsExpress



          

MAZAN FACEBOOK KAWAI BAN DA MATA *EHE* ♣ Abin kunya Ya kamata kai namiji ka fahimta kuma ka gane cewa kana da aji, kuma ba lower class ba, top class. Amma sai kaga gaye har gaye yaje yana cikawa mace inbox da surutu na banza kuma ko qala bazata ce maka ba amma duk kabi ka damu kanka, tir. Ko dan yaya mace tayi posting sai kaga maza suna ta rububin yin comments kamar suna gasar fidda gwani. Bare kuma ta saka hoto shikenan ta shiga uku da; kai u look btful, nice pic, gaskiya kin hadu, dadai sauransu.
Posted on: Fri, 15 Nov 2013 12:34:00 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015