***ME GARI YA WAYA*** Ta daga kai ta dubi mutumin dakegabanta - TopicsExpress



          

***ME GARI YA WAYA*** Ta daga kai ta dubi mutumin dakegabanta durkushe yana kuka yanarokon soyayyarta..wasu hawayemasu zafi da radadi suka biyo kumatun ta,..ta tuna wani zamani kaman haka itace take binshi yanawulakanta ta yana yi mata tijara,.ta tuna lokacin da ya dubetaido da ido yace mata"wallahy koda mata sun kare bazan auri yar kauye wadda ko kwalliya bata iya ba balle wanka me kyau". Ta tuno ranar da suka fito daga lecture tana tare da kawayenta,yazo ya sameta ta tunakalaman da yayi mata"ke wace irin mayyace kin nacemun kin takura rayuwata wai ana so dole ne banza kucaka kawai kinsan abokaina da yan matana na zundena sun dauka nima dan kauye ne irinki to ki fita hanyata inba haka ba zaki gwamma ce dama uwarki bata haifeki ba mtsw idiot kawai"yaja tsaki ya tofa mata yawu ya wuce fuu... Wasu zafafan hawaye suka kara zubomata..ta tuna ranar bikin wata yar ajinsu anje party suka gamu ya kiratagaban jama.a yan birni hadaddu maza da mata kaman abun arziki ya karbi lasifika a hannun m.c yace da karfi"hey everybody wannan yarinyar dake tsaye agabana wai dukleburori da masu yasan masai,da masu facin garin nan ta rasa wanda zata ce tana so sai ni ku dubeni ku gani nayi kama da class din wannan kazamar?"yayi juyi tare da yin wani dan taku ya matso kusa da ita kanta na sunkuye tana zubar da hawayen muzancin da yayi mata.ya kara cewa da karfi."sadiya na tsaneki na tsanekiidan da badan ina tunanin daukan alhaki ba dana sabautaki a duniya kinzama abunmisali.." ta kara dubanshi taga shima kukan yakeyi har yanzu yana durkushe a gabanta..ta dubi inda suke kofar rugar kakanta ardo alecikin kauyensu..ta tuna shine sanadin dawowarta saboda hawan jinin da yayi mata mugun kamu yasa mahaifinta ya dauketa ya kawota kauye duk saboda shi...A YAU ME GARIYA WAYA ..kukame karfi ya kwace mata da gudu ta juya ta shige cikin rugar su ta barshi anan a durkushe shima yana kuka.... Ko nima kwallace taf i idona..
Posted on: Wed, 24 Jul 2013 21:59:34 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015