MEYASA WASU MUTANEN BASU DA MUTUNCI NE?? Asslm Alkm... Aganina - TopicsExpress



          

MEYASA WASU MUTANEN BASU DA MUTUNCI NE?? Asslm Alkm... Aganina nakawo muku tsarin yin yin #facebook a kyautane domin wasunku su samu daman yin facebook koda basu da kudi... Sai mukaga wasu harcewa sukeyi kaji tson Allah, mazugal, karyane, bayan basu bi matakan dayakamata su biba. Wasu ma sunce abunda muka rubuta na yin facebook kyautan ma wai haramun ne, bayayan Wallahi su #MTN din ne suka bada damanyin haka ga wanda suke #MTN_Pulse domin samun sauki.. Don Allah idan mutun yaga munyi posting idan bemai ba plss yawuce kar yayi zagi domin idan Allah bai kamamu ba to shi Allah zai kamashi.. Allah ya karemu.. Manager: #MBA
Posted on: Mon, 30 Sep 2013 06:25:50 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015