MTN USERS:- Tareda:-BasheerAbdullahi Dtm Ko kasan minene MTN - TopicsExpress



          

MTN USERS:- Tareda:-BasheerAbdullahi Dtm Ko kasan minene MTN SME? Wani tsarin yin kirane acikin sauki da mtn suka bullo dashi wanda zaibaka damar yin kiran mintin farko akan 0.42k wanda yayi daidai da N25.2k Sauran mintuna nawannan rana daga 7:00am-6:00pm zaikoma 0.09k watau daidai da N5.4k, sai kuma daga 6:00pm-11:59pm zai koma 0.10k watau N6. Wannan tsarin yana kirane akan kowane network ba mtn kawai ba. Idan kana bukatar komawa danna *460# domin duba bonus dinka danna *559*4#. Shin kuna ganin wannan plan zaisamu karbuwa kuwa? FOR MORE TRICKS LIKE G.S.M Acikin Sauki .....Dtm
Posted on: Mon, 16 Sep 2013 18:50:49 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015