MU FATAN MU G.M.B.KAI KUMA SAKARAI DA BAKA SAN INDA YAKE MAKA CIWO - TopicsExpress



          

MU FATAN MU G.M.B.KAI KUMA SAKARAI DA BAKA SAN INDA YAKE MAKA CIWO BA.DAN SIYASAR KAUYE.SAKARAI.WAWA DAGA KAGA MUTUN DA HOTON BUHARI A JIKIN BABUR KAWAI SAI KA KAMA CEWA WAI HAR YANZU BAKU GAJI DA WAHALA BA.TO KAJI FA WANI DAN SIYASAR KAUYE WANDA AKE BAI NAIRA 200 YA ZA6I ARNE.ALLAH YASA IRE IREN WADANNAN SU GANE GASKIYA.KUMA SUYI KISHIN KASARSU DA ADDININSU.DA KUMA ALUMMA.BAKI DAYA.ALLAH TAIMAKI MUSULUNCI.DA MUSULMI AMEEN.
Posted on: Tue, 04 Mar 2014 18:41:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015