MUJI TSORON ALLAH JAMAA!!! Namiji ya lababa ya yiwa matarsa - TopicsExpress



          

MUJI TSORON ALLAH JAMAA!!! Namiji ya lababa ya yiwa matarsa ciki,amma kuma wai ya hauta da fada me yasa ta yarda tayi cikin. Wai ai shi baice ta dauki ciki ba,ta yaya zata ringa tara masa Yara kamar Makarantar Allo. 1-Lokacinda ka lababa baka san sakamakon abinda kake yi bane??? 2-Dama kaine kake cewa a dauki ciki a dauka din??? 3-Kai na nawa ne a gidanku da baka son wani shima ya sharaka dake a rayuwar duniya??? 4-Mace bata haihu ba tasha Masifa,ta haihu ace tana haihuwa da yawa,wai don Allah me kuke so kuyi da Mata ne??? 5-Shin ba domin aje baya da samun Magada bane Dan Adam yake yin Aure??? 6- Ya manta Hadisin Annabi S.A.W da yake cewa kuyi auren soyayya ku hayayyafa don nai alfahari da ku Ranar Alkiyama? Shi ga bature, Ah ai tsarin iyali ya fi. Mu kam Allah ya bamuYaya masu Albarka da kuma tausayi da Imani komai Yawansu. Deen 002
Posted on: Fri, 29 Nov 2013 08:50:38 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015