MUYIWA BUHARI GATA. MUYIWA BUHARI - TopicsExpress



          

MUYIWA BUHARI GATA. MUYIWA BUHARI ADALCI. ..........,........................................ Gaskiya duk wanda yazabi BUHARI a shugaban kasa sannan ya zaba masa SENATOR, REPS, GOVERNOR daga wata jamiya sabanin jamiyarsa to lallai bayyiwa BUHARI gataba. Nasan mai karatu zaiso yaji hujjata akan wannan magana, lallai kuwa inada hujjoji masu dumbin yawa amma guda biyu kacal na dauko don suzamemaka matashiya akan sauran. Hujjata ta farko daga cikin biyun itace. Lallai inmuka zabi buhari amatsayin shugaban kasa kuma muka zabi wani SENATOR ko REPS daga wata jamiya sabanin jamiyar shugaban kasa kamar munyi sauyi mai juyine don akwan atashi sai wadannan azzaluman sunyi makarkashiya sun tsigeshi Hujja tabiyu kuwa itace su wadannan GOVERNORS daka zabo daga wata jamiya sabanin jamiyar BUHARI dama tunkafun ayi zabe basonshi sukeba kaga inhar kuwa kazabesu amatsayin gwamnonin dazasu taimakawa buhari a mulkinsa to kaga lallai kuwa kayi abanza. Shawarata dai anan itace mu zabi APC daga sama harkasa don samun canji mai amfani akasarmu
Posted on: Fri, 02 Jan 2015 19:35:03 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015