Maanar mutua : auran wacin gadi ma Ankara shi ne namiji ya kulla - TopicsExpress



          

Maanar mutua : auran wacin gadi ma Ankara shi ne namiji ya kulla jinga da mace cewa zai sadu da ita sau daya ko kwana kaza ko wata kaza a kan kudi kaza ko ladan abu kaza: auran mutua yana cikin aurace auracen jahiliya kuma an yi aiki da shi a farkon musulinci sannan daga baya aka haramta shi ; an karbo ruwaya daga Ali bini abi dalib ( r a ) cewa manzan Allah ( s a w) ya hana auran mutua da cin na naman jakin gida a lokacin ( yakin ) khaibar : amma yan shaa sun ci gaba da halista mutua kuma sun kago ruwayoyin karya wadanda suka nuna falalarta da dumbin lada wanda ya yi ta ; da kuma darajarsa a aljanna : babu shakka sun yi haka domin su bata alummar musulmi ta hanyar yada lalata da barna da alfasha a tsakaninsu kamar Dan su jawo hankalin jahilai; musamman matasa zuwa ga tafarkinsu; na zagin sahabai wa iyazubillah muna masu Rokan Allah da yakare mu daga akidar kin sahabbai kuce ameeeen:
Posted on: Fri, 29 Nov 2013 09:00:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015