Masu Aisha Shariff Baffa ce ke muku barka da asuba. A shirinmu na - TopicsExpress



          

Masu Aisha Shariff Baffa ce ke muku barka da asuba. A shirinmu na karfe 6:30 agogon Najeriya da Nijar za ku ji cewa, Shugaba Obama ya ce shawarar da Rasha ta bai wa Syria domin ta mika makamanta masu guba ga hukumomin kasa da kasa za ta iya zama wani gagarumin cigaba. A Najeriya, za ku ji halin da ilimin firamare ke ciki da kuma irin tallafin da yake bukata. Sai ku kasance da mu don jin cikakken shirin.
Posted on: Tue, 10 Sep 2013 04:47:09 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015