Masu hasashe wato masu elimin taurari sun Ayyana ranar Lahadi 03 - TopicsExpress



          

Masu hasashe wato masu elimin taurari sun Ayyana ranar Lahadi 03 11 13 a Najeria dama wasu sassan duniya xasu wayi ranar da DARE BIYU SOLER ECLIPS KHUSIFIS SHAMS xai kasance agogon najeria karfe 10:25am xuwa 11:25na safe duhu xai ida sauka da misalin 1:30pm xuwa 4:30pm agogon Najeria wannan karon xaisha banban dana chan baya. Kuma sun ayyana chewa bai xama dole Allah ya saukar da wannan ba. Haka idan abun yafaru akwai Sallah rakaa 2 da akeyi ta kisfewar rana. Bakamar yanda wayansu ke chanfa abunba ta hanya daban daban. Allah yasa mudace katura wannan sako xuwa ga yan uwa koda nine
Posted on: Sat, 02 Nov 2013 08:25:42 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015