Mu sha dariya Wani malamin primary school ne mai koyar - TopicsExpress



          

Mu sha dariya Wani malamin primary school ne mai koyar da (IRS) ya shiga aji yana koyar da yara sai yaji yanajin barci kawai sai yadawo gaban allo kan kujerarsa ya shingida nan danan sai barci ya kwasheshi harda munshari sai akai saa supervisors sunzo dubashi masu dubashi din su biyar ne da suka tarar yanata barci gaban yara a class basu tasheshi ba kawai suma masu supervision dinshi sai suka sami wuri suka zauna suka samai ido suna jiran ya farka can bayan 30minute sai gogan naku ya farka daga barci yana dubawa sai yaga supervisors sun zagayeshi kawai sai ya mike yace toh yara wannan shine barci mai tsawo wanda yake karya (alwala) yan aji kungane yara sukace mungane
Posted on: Tue, 19 Nov 2013 05:55:42 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015