*Muhawara* Wani tsoho irin masu yawan shan Fura tsatstsama - TopicsExpress



          

*Muhawara* Wani tsoho irin masu yawan shan Fura tsatstsama Wata rana baya da lafiya, yayanshi suka kaishi Asibiti sai likita ya aunashi har sau uku ba a gane ciwon tsoho ba. Can sai likita ya yanke shawarar bari ya gaya masu gaskiya babansu ya rage shan Burkutu. Kuma yaran sun san babansu baya shan burkutu sai dai fura mai tsami. Gashi kum daya daga yaran nan yaje da budurwar shi. Idan kaine mai budurwar wane mataki zaka dauka. #Admin 004 #Abdulaziz
Posted on: Sat, 09 Nov 2013 20:38:54 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015