Muna fatan kun wayi gari lafiya.A shirye-shiryenmu na Safe da - TopicsExpress



          

Muna fatan kun wayi gari lafiya.A shirye-shiryenmu na Safe da Hantsi muna dauke da labarai da rahotanni da dumi duminsu.Cikin rahotannimu za ku ji cewa a #Nigeria, kwamitin da shugaban kasar ya kafa domin tattaunawa da yan kungiyar #Boko #Haram ya kammala aikinsa, kuma ya gabatar da shawarwari kan yadda za a tunkari kalubalen tsaro a arewacin kasar.A ganinku, kwalliya ta biya kudin sabulu ko aa?Ku biyo mu.
Posted on: Wed, 06 Nov 2013 04:22:10 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015