Muna kira ga manyan yan boko da kanana maza da mata yaro da babba - TopicsExpress



          

Muna kira ga manyan yan boko da kanana maza da mata yaro da babba dasu dunga neman ilimin addinin musulunci kada su shagala da neman ilimin boko su manta dana addini domin neman ilimin boko ba wajibi bane amma neman ilimin addinin musulunci wajibi ne domin kasan yadda zaka bautawa ubangijinka kuma muna kira ga mai neman ilimi da yasan irin malamin da zai nemi ilimi a gurinsa domin ana samun matsala wajen neman ilimin sai kaga mutum kamar yasani amma idan ka duba baisan komai ba sai jahilcidon haka muna kira da madaukakiyar murya da jama,a su kula da wadanda zasu nemi ilimin a wajensu Bayan haka muna kira ga matasa musamman wadanda basuyi karatun addini ba ko kuma sunyi amma basuyi da yawa ba dasu kula da kansu da irin jama,ar da suke mu,amula dasu kada su yarda su jasu zuwa wani addini da aka kirkiro shi baya bayan nan {ma,ana} kada su sake masu da,awar kitabu wasunnah su rudesu amma kuma basu san menane kitabu wasunnan dinda ma,ana kada su sake (yan izala) su rudesu muna rokon allah ya tsare mu daga sharrin yan izala yan damfaran addini FATIHA DA SALATUL FATIH via by musa shu,aibu abdullahi doguwa MAN OF THE PEOPLES
Posted on: Fri, 15 Nov 2013 11:09:27 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015