Mutaimaki Kanmu da Kanmu Burinmu Mutaimakawa Matasan Nigeria - TopicsExpress



          

Mutaimaki Kanmu da Kanmu Burinmu Mutaimakawa Matasan Nigeria Ziyarci website din mu domin ganin wadannan abubuwa Home *Sunayen Daliban wannan Kungiya *Yanda Zakazamo Danlibi/Dankungiyar mu *Hotunan Dalibai *Duba Tsarin Karatun Mu *Study Online/Bangaren karutu online *Bangaren Karatun Kurame/Special Education For Deaf *Ramadan Kareem [IBRAHIM IROSTA: Shugaban Kungiyar Mutaimaki Kanmu Da Kanmu] IDAN KANASAN ZAMA MEMBER A WANNAN KUNGIYA SAI KAYI CLICK A INDA MUKA RUBUTA (HANYAR ZAMA DAN KUNGIYA DAGA SAMA) Amma sai ka shiga website din *Our goal at this org. is to achieve computer literancy for all and sundry withing a resonable period and cost. We adopt effective teaching methords thet aid speedy understand. we are a team of seasoned instructors with vast experience both in the class and on the field. Our Institute is a dynamic, potential and diversified computer basic skilled team situated along Emir`s palace road former Kano state library now National library of Nigeria with its main objective as “Basic Computer Literacy for all” further more most widely use application software`s are used in the process of training excellently so that our graduates can serve as sample to other. In view of the above, it is pride and target to make you sound effectively in the use of system application software and other device associated with the system *Manufar wannan Kungiya:- Wannan Kungiya anbude tane domin dogaro da kai a cikin Al-ummar Nigeria, Musamman koyawa matasa sana`oin da zasu dogara da kansu kuma su dauki nauyin wadanda suke tare dasu, tuni muka fara koyawa matasa Ilimin computer karo na farko wadanda sukakai (150), A karo nabiyu muka dau Matasa Maza da mata Guda Dari biyu (200) Yanzu haka Mun dau matasa a karo na Uku wadanda adadinsu yakai (200), cikin su har da kurame dasuka dau Asabar da Lahadi. Wannan Kungiya tamu nada manufofin kyautatawa Matasa ta kowacce hanya da taga yadace da a taimaka Kuma duk wanda yakesan taimakawa kofa abude take mutun zai iya zuwa mu tattauna dashi domin ganin an taimakawa matasa musamman wajen tafiyar da Iliminsu na Addini da ma na zamani baki daya Kuma Mutun zai iya aikomana da Shawara inda akaga munyi ba daidaiba domin kyarawa *Names of Our Staff 1. Ibrahim Yusuf Adam (Director) 2. Malam Hamza Rabi`u Mohd (Instructor) 3. Usman Ahmad Zubairu (Instructor) 4. Salisu Sadisu (Instructor) 5. Abubakar Shehu (Instructor) 6. abdulrahman Muzambil (Intructor) 7. Fati Abdullahi ( Rigistrar) 8. Gali Lamido (Instructor) 9. Sulaiman Kofar Nassarawa (Instructor) 10. Sani Muhammad ( Instructor on Special Education) Zaku iya Samummu a Facebook Kamar haka https://facebook/groups/148964238587065/ https://facebook/pages/Mutaimaki-Kanmu-Da-Kanmu/198289320302487 *Address:- N0. 9 Emir`s Palace Road, National Library of Nigeria, Kano State Branch Near British Council Kano Nigeria. Creative Director: Ibrahim Yusuf Adam (irosta) Tel:- 080-99692886, 070-65684248 064-961123 Contact Us Email: mutaimakikanmudakanmu@gmail Phone: 080-99692886, 070-65684248 On Facebook: mutaimaki kanmu da kanmu Page and Group Copyright 2010-2013 by Creative Director Ibrahim Yusuf irosta Admin Login Online
Posted on: Mon, 05 Aug 2013 11:12:01 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015