NASIHA GA MATASA MASU SANYA RIGA WACCE AKA RUBUTA GAP A JIKINTA. - TopicsExpress



          

NASIHA GA MATASA MASU SANYA RIGA WACCE AKA RUBUTA GAP A JIKINTA. Sunusi Ali Ibrahim wrote: YAN UWA KU DAINA SANYA KAYA MASU TAMBARIN (GAP) ,DOMIN SUNA DA HATSARI GA MUSULMI.... (Don Allah yi haquri ka karanta)Akwai wani dan uwa wanda ya dawo daga aikin hajji, ya bamu labari kamar haka yana cewa:---- Wata rana ina cikin tafiya a garin madinah sai wani bature musulmi dan Qasar America ya tsayar dani, sai yace min Shin kasan Maanar kalmar GAP din da yake jikin Rigarka?? Sai nace mishi ban sani ba. Sai yace da ace kasan maanar shi da bazaka saka kayan nan ba, sai yace maanar kalmar GAP shine GAY AND PROUD [ wato: Dan Luwadi mai Alfahari da luwadinsa ] sai ya cigaba da cewa An Qirqiro kamfanin da yake buga kayan ne a garin SAN FRANCISCO da yake Qasar AMERICA tun shekarar 21/8/1969.. Mutane biyu ne masu kamfanin, ga sunansu kamar haka DONALD FISHER, da DORIS F. FISHER . Kamfanin yana buga Riguna, Safa, wando, Hula, takalmi, etc TO EN UWA MUN DE JI,, DON ALLAH IDAN KA KARANTA KAYI QOQARIN YIN SHARING KO KAYI LIKE, DOMIN SAURAN EN UWA SU SANI. DON NASAN DA YAWA DAGA CIKIN EN UWA BASU SAN HAKA BA. ZAKA SAMU LADA INSHA ALLAHTo jamaah mu de ji wannan, ya Allah ya bamu ikon gyarawa
Posted on: Tue, 19 Nov 2013 21:06:16 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015