NASIHA! NASIHA!! NASIHA!!! Kadan daga cikin ayukkan da ke bata - TopicsExpress



          

NASIHA! NASIHA!! NASIHA!!! Kadan daga cikin ayukkan da ke bata aikin mutun kuma suzama sanadiyyar shigar sa wuta 1. Yima mutumin kirki sharri da kokarin bata shi. 2. Yawan surutu da fadin karya. 3. Yawan gori da bayyana duk wani alheri don ayaba(yi ba don Allah ba). 4. Hassada ga wani malami. 5. Yi da wani a bayan sa(cin naman mutum). 6. Alfahari da kudi/wadata. Ya kai dan uwa mai aikata wadannan ayukkan katuba ka daina, katuna fa akwai ranar haduwar ka da Allah!!! Allah yasa mu dace!!!jumaat kareem,
Posted on: Fri, 06 Sep 2013 14:36:45 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015