NI DA ILHAM......PART..(1) Ranar wata Laraba da misalin karfe 4:30 - TopicsExpress



          

NI DA ILHAM......PART..(1) Ranar wata Laraba da misalin karfe 4:30 na maraice bayan nayi wanka na fito a daya daga cikin majalisun matasan dana saba Zama dan Tattauna Labaru tsakanina da Abokaina da Kuma sauran Jama a lokacin dana Iso Majalisar Bata fara Daukar Jama a ba Daga Sai wani Guy 1 Kawai saina Tuna da Wayata tana Aljihu Nan take Na Cirota Dan Fara Aikin Koban Fada Kunsan me Nake Nufi Watau Facebook Cikin Sa a Nai Logging Daman ban Dade da Sauka ba Abin Mamaki sainaga Friend Request Ina Cikin Duba Profile Sai Naga Suna Kamar Haka ILHAM...A Bazan karasa sunan Dadynta dan kar wasu sukai kansu ga Abinda ya Faru Dani Bayan nai Accepting Already Daman Online Take Text na Farko data Fara Turo mani Shine Kamar Haka...TAURARO SHA KALLO....Ah ina Ganin Haka sai kawai Hankalina ya Karkata Gareta Na Share duk Wasu Freinds Damuke Chatting Na Koma Kan Ilham Sai nima Na Maida Mata kamar Haka GIMBIYAR YAN MATAN FACEBOOK KODAI KINYI BATAN KAINE WAJEN TURO WANNAN SAKON...? Kunsan me ta fada mani......? Wannan labari ya faru dani Dagaske TRUE LIFE STORY KU biyoni a Part 2...
Posted on: Tue, 02 Jul 2013 07:15:59 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015