Nashiga 3 ni Balkisu tabbas sai yanzu na ke nadamar abin da na - TopicsExpress



          

Nashiga 3 ni Balkisu tabbas sai yanzu na ke nadamar abin da na dade ina aikatawa abaya wlh nakasance irin macen da Maza dayawa suke da burin su mallaka wannan dalilin ne yasanya ni nake takarawa ta yadda naga dama a tsakanin Samari,,, wlh sau dayawa samari sun sha yin fada akaina har takai namayar da haka ba komai ba ga duk namijin da yanuna yana sona nakan nuna mai a fili kamar nima ina kaunar shi amma azuciyata ba haka bane tabbas ni kaina nasan na yaudari maza masu matukar yawa wadanda bansan iyaka ba yanzu matsalar danake fuskanta itace abin yanzu haka ya bi jikina wlh duk namijin da yanuna yana sona Sai na yaudareshi ba ason raina ba nayi kuka har nagaji da wannan mugun abi da yake faruwa dani dan Allah ina naiman taimakon ku da shawarwari,,, da hanyar da zanbi wajen magance wannan babbar matsala tawa
Posted on: Fri, 02 Aug 2013 21:10:12 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015