Nide inaba al ummar jahar kebbi shawara. Koda yake mai maganar ba - TopicsExpress



          

Nide inaba al ummar jahar kebbi shawara. Koda yake mai maganar ba wani ilimi gareshiba na siyasa kuma bai karanci halayen yan adam ba. Don haka fahimta tace takan yiyu inyi daidai takan yiyu inyi kuskure kuma shirye nake na anshi gyara idan akayimin. Jahar kebbi jahar musulmaine zamu iya cewa 80/90 percent musulmaine ashe yakamata komi zamuyi mu azashi ga mizanin addininmu. Nasani babu party da zaace shine na musulmi ko ace shine na kafirai. Amma inaso mu yan jahar kebbi mubada gudunmuwa saboda addininmu yaci gaba. Idan gwamnonin kano da na sokoto zasubi raayin mutanensu su koma party wanda arewa suke saran shine zai fitar dasu halinda suke ciki gwamnan kebb bayada hujjar bin partinda ke kisan al ummar musulmi da yankin arewa. Abin haushi da takaici akai maganar majalisar tarayya ta abuja saboda pdp sukeda yawa a majalisa sai ahana ayi maganar angane ko suwaye bokoharam ankama jirgi da kuddinda ake sayan makami don akashe mutanen arewa amma abin kunya ace anyi watsi da maganar. Shine nikeba yan kebbi shawara a 2015 kada su zabi pdp a 2015 tun daga dan majalisar jaha, har majalisar wakilai, majalisar tsoffi(senatorS),da gwamna da shugaban kasa. A 2011 ance azabi shugaban kasa musulmi amma gwamna da sauransu azabi ko wane party ya tsaida na kwarai bamuda uzuri 2015 idan muka zabesu. Saboda ta bayyana da fili shugaban kasa yanada hannu da kisanda akewa musulman arewa suko senatocinmu da majalisar wakilai da munka zaba su wakilcemu anbasu kuddi sunyi shiru alamar suna goyon bayan kisanda ake, shiko gwamna yace yana goyon baya dashi da mataimakinsa suna goyon baya mai yar malfa kenan suna goyon baya aci gaba da kashe musulmai har 2019 kilama daga lokacin sai aba igbo suma suyi shugabanci. Yan majalisun jaha basuma san incinsuba abin kunya suncige accountant general ko suka bada umurnin aci geshi amma gwamna yaki sun fadima duniya sunyi amma ya kunyatasu yakiyi kuma sunci gaba da binsa su yan abi yarimane asha kida. Gaskiya mafitarmu dayace shugaban kasa muzabi APC kowa suka tsaida idan de musulmine saboda duk lalacinsa bazai kashe jamaa ba, sannan duk wanda yace yanason kafiri toyana tare dasune kaga ya zama dole mu canza gwamnonin pdp da senatocinsu da majalisar wakilansu dana jaha. Abin haushi kebbi a kawo muna wani daga sama wai ayishi kada muyarda muzabi agent din kafirrai wayanda basuda kishi. Idan kuma mukayi duk abinda muka gani kawai se muyi hankuri. Mundega abinda ya faru a adamawa
Posted on: Sun, 12 Oct 2014 11:48:32 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015