Ofishin dr $$ $ $ $ Cheexys - TopicsExpress



          

Ofishin dr $$ $ $ $ Cheexys kitchen *********************** flour 400g Yeast 1/4 B/ p 1/4 Salt to taste Maggi 2 cubes 6 eggs Potato Peas G beans Carrot G/oil Ki kwaba flour yeast kadan b /p da maggi da dan salt da dan mai ko butter saiki kwaba kar yayi tauri set aside 4 like 30 min .saiki hada potato ki yanka kanana ki tafasa saiki sa mai kadan a frying pan ki zuba attaruhu albasa green pepper beans da peas & carrot ki soya har suyi laushi saiki kawo dankalinki ki zuba a kai ki fasa kwai ki soya sai ki raba dough dinki biyu ki murza kiyi measuring da fadin baking tray ki saka a ciki ki zuba kayan hadinki saiki sake rufewa da daya dough din ki sa folk ki danna bakin ki shafa danyan kwai ki gasa a 180% heat.
Posted on: Fri, 04 Jul 2014 13:09:18 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015