PDP DA APC A NIGERIA A APCn nan dae akwai Christians akwai - TopicsExpress



          

PDP DA APC A NIGERIA A APCn nan dae akwai Christians akwai Musulmae haka ma PDP Akwai mu Musulmai kuma akwai Christians banga dalilin da zai sa kace dan ina PDP ba na saba ma addini, Sannan indae har kuna ganin wae yin PDP ya sabawa addini to itama APCn yin ta ya sabawa addini domin yantakar ku Musulmi/Kafiri ne haka ma yan takarar mu na PDPn Musulmi/Kafiri TOH wae ma dole ne APCn ba akwae wasu jamiyu da dama wadanda muslmai ne presidential candidates na su ba kamar su: Alh Ganiyu Galadima of APCN, Dr Mani Ahmad of ADC, Rafiu Salau of AD da dae sauransu. TO SU WADANNAN JAMIYUN ME SUKAYI MAKU DA BA KU CEWA SAI SU? UP PEE DEE PEE, UP JONATHAN, UP MAS, PDP 4 OL... sae dae bakin ciki ya kashe ku muna nan dae PDPn.
Posted on: Tue, 20 Jan 2015 20:35:50 +0000

Trending Topics



HTS ON OUR BELOVED PETS AND ANIMALS The godly are
Words of creation, words of light, words that sparkle in the

Recently Viewed Topics




© 2015