(RIKICI YA BARKE A BANGARORIN JAMIYYAR PDP TA KANO) . . #RAHOTANNIN :- Dake fitowa daga jahar kano din nacewa :- Wani #Rikici dareta zargin juna ya barke a tsakanin bangarori biyu na jamiyyar =PDP A Kano. #LAMARIN Yarune dai-dai lokacin da yan jamkiyyar Bangaren #Bamanga kedunar da taro kan shugabancin jamiyyar dayakare ga shugabanninta na jaha. Ana gab da kambala taronne kawai sai wasu mahara dauke da #Adduna da #Kaho da #Sanduna suka yimusu dirar #MIKIYA da sara da duka lnda Aka sami Raunuka daban- daban. Acewar wani dake Asibiti wurin karbar Magani Suna #Zargin Yan Kwankwasiya ne da wannan Aika-aikar Saboda Sabanin banbancin Raayin Siyasa. Tuni da Gwamnatin Kano ta baki Komishinan #LABARANTA ta musanta Hannunta Acikin wannan Lamari lnda tace Yasu-yasune suka kaiwa kansu Harin Domin kokawa Gwamnati Kashin kaji. Wannan Abin yafarune dai-dai Lokacin da ake kokarin #Sasanta bangarorin a matakin Kasa. Me wannan kenufi Ga rikicin Jamiyyar ta PDP ????????????
Posted on: Tue, 22 Oct 2013 08:03:35 +0000