RIKICI YA KAURE!! => MTN: kai amma etisalat ka raina min hankali. - TopicsExpress



          

RIKICI YA KAURE!! => MTN: kai amma etisalat ka raina min hankali. Har dani zakayi jayayya wajen kyauwun network? => ETISALAT: to da ban fika ba, kuma ko samun kudima da qarfin network duk na fika. => AIRTEL: hahahaha ai dukanku rikicin gangan kuke, indai netwok ne, ga qarfi, ga speed up, ga sauki, ga garabasa da arha sai ni Airtel dan Celtel jika Vmobile. Wai waye me gaskia a cikinsu ne? Ni dai nace. M. . . . Kai fah? Admin: kpaki.
Posted on: Wed, 11 Sep 2013 06:25:45 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015