(S6g7) Batun Bayyanar Inyas a Mallatai ko Dakunan Matan Aure da - TopicsExpress



          

(S6g7) Batun Bayyanar Inyas a Mallatai ko Dakunan Matan Aure da Sauran Muhallai daban daban wannan ya Sabawa hankali, Dafatan masu karatun mu Zasu biyo mu kuma su fahimce mu? Kuma dai kowa yasani Annabawan Allah sukan yi Busharar Zuwan Annabawan da zasu zo a bayansu, Hakane??? Haka ma Abin yake ga mujaddai sukan yi busharar zuwan masu Jaddada Addin Allah a bayansu kamar yanda suka Jadda , (1) Menene Shehu Usman Dan fudiye yafadi Dangane da Inyas??? (2) Kuma yaya tarihinsa yake dangane da mu amalarsa da Hukumomi??? (3) Kuma ya jadda Addinin Allah, ya kafa Daula ta Islama??? (4) Menene Faidar Bayyanarsa kuma da fadin cewa Dan Izala bazai ganshi ba??? (5) Kuma Ai yakamata kowa da kowa yaganshi sai asami yakini ko??? (6) To Zai Dawo Duniyar ne??? (7) Yaushe Zai Jadda da Addinin??? Sai munji daga gareku.
Posted on: Thu, 28 Nov 2013 20:09:58 +0000

Recently Viewed Topics




© 2015