SAKO DAGA MAI GIRMA GWAMNAN JAHAR ZAMFARA DR. ABDUL AZIZ YARI - TopicsExpress



          

SAKO DAGA MAI GIRMA GWAMNAN JAHAR ZAMFARA DR. ABDUL AZIZ YARI T/MAFARA ZUWA GA MA.AIKATAN JAHAR ZAMFARA Ni gwamnan jahar zamfara ina mai bada hankuri ga masoya na ma.aikatan jahar zamfara bisa ga alwakalin danayi zan bada kudin Raguna amma Allah bai yarda ba. Bisa ga Dalilin gwamnatin tarayya bata bada kudin subsidy ba. Kuma nayi kokarin inciyo bashi domin inbaku kudin Raguna amma yan majalisa sun hana bayan wannan yaku masoyana ma.aikantan jahar zamfara duk da wannan ban kasaba naba kuwace ministary ta zamfara Raguna 500. Local Government 14. Kuwace nabata Rago 1000.don haka ni Gwamnan jahar zamfara ina kara baku hunkuri masoyana ma.aikatan jahar zamfara sai kun dara daga nadawo SAUDIYA. Na barku cikin amincin Allah
Posted on: Sat, 27 Sep 2014 23:19:03 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015