SAKO ZUWA GA DUKKAN MUSULMAN DUNIYA>>>> Sako daga zakir naik - TopicsExpress



          

SAKO ZUWA GA DUKKAN MUSULMAN DUNIYA>>>> Sako daga zakir naik cewa: ~a daina kira masallaci da mosque ana kiransa da masjid sabida yahudawa ne sukd son su dagula ma musulmai abubuwa, don mosque yana nufin [mosquitor],,, sai dai a kira shi da masjid. ~a daina kiran makkah da mecca domin [mecca] gidan giya ne,,, sai dai a kirata da makkah. ~a daina kiran muhammad da [mohd] domin kuwa muhd yana nufin irin karennan mai katon baki,,, sai dai a kira shi da muhammad. ya allah ka daukaka MÙSÛLÛÑÇÏ da MÙSÙLMAÀÏ...
Posted on: Mon, 02 Dec 2013 16:50:11 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015