SANARWA !! SANARWA !! SANARWA !! Ga hotan FIRAUNAN ZAMANIN YANZU - TopicsExpress



          

SANARWA !! SANARWA !! SANARWA !! Ga hotan FIRAUNAN ZAMANIN YANZU !! Wllh aduniya babu wanda aka zubar da rayukan musulmaI aka muzgunawa musulunci da muslumai wanda har yakai ga malaman addIni da sarakuna da masu kudi da manyan kasa masu pada aji basu da tacewa sai abinda wannan KAFURI ma BAKIN MULKIN zalinci yayi dasu FIRAUNA (EBELE BAD LOCK JONERTHAN) Wai ina malam sunnah dana darika dan shia dana salapiya waina masu sarautan gargajiya suke?? Ina sarakuna da manyan yan arewa masu pada aji BOMB yana takashe mana yan uwa suna ji suna gani wai arasa mai magana !! NIGERIA 2015 zaben bana wllh duk wanda yace kuzabi GUD LOCK wllh Kusamasa kaulasI yazama KAFURI original not potocopy. Malam kai baka ganIn yadda yan uwa musulmaI suke mutuwa a sanadiyan BOMB a arewacIn negeria kokataba ganin ana maganan BOKO HARAM a KUDU?? Toh wllh ina mai tabbatar muku da wannan mulkin GUD LOCK tamkar da MULKIN FIRAUNA akeyi a nigeria.. Wllh abunda yayI kadan akapara gani indan kuwa ya ZARCE wllh summa tallahi nayi imani da ALLAH abunda yayi sai na tunka zalincinsa akan musulmaI burinsupa suga antozarta musulunci ne da addinin ALLAH. YA ALLAH GA BAYINKA A MAI DUGURI ANA KASHEWA YA ALLAH YA BAYINKA A JOS ANA KASHE SU YA ALLAH GA BAYINKA A KANO ANA KASHE SU YA ALAH YA BAYINKA MATA A AREWACIN NIGERIA ANA KAMASU ANA KASHE SU ANA LALATA DASU DAN SU DAN SUN AMSA KALMAN KA SUNA PADIN SU MUSULMAI NE ALLAH KAMANA MAGANIN SU.
Posted on: Mon, 12 Jan 2015 18:51:48 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015