SAYYID ZAKZAKY (H) YACE: IMAM ALI (AS) YAFI DUK WANI ANNABI - TopicsExpress



          

SAYYID ZAKZAKY (H) YACE: IMAM ALI (AS) YAFI DUK WANI ANNABI MURSALI, DA DUK WANI MALAIKI MUKARRABI, IN BAN DA MANZON ALLAH MUHAMMAD (S). BABU WANI WANDA YAKAI IMAM ALI (AS). YACE: BAMU CE IMAM ALI (AS) ANNABI BANE! IMAM ALI (AS) BA ANNABI BANE!!! BA ANNABI BANE!!! AMMA YAFI DUK SAURAN ANNABAWA, IN KA CIRE MANZON KARSHE (S). YAFI MUSA, YAFI HARUNA, YAFI ISA, YAFI NUHU, YAFI ADAMU, YAFI.... YAFI..... YACE WANNAN AQIDARMU CE, IN KASO KA SAKA MANA KAULASAN. KUMA YACE IN WANI YA ISA YACE ASH-HADU ANNA (WANE) WALIYULLAHI, BA ALI BA. KAMAR YADDA MU MUKE FADA A KIRAN SALLAH DA IKAMA. INSHA ALLAH GOBE ZAN RUBUTA MANA CIKAKKIYAR TSARABA DA IZININ ALLAH (T).
Posted on: Thu, 24 Oct 2013 00:33:14 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015