SUNAYEN WASU MATAN DA HALAYEN SU (PART 1) 1- Samira: @ son - TopicsExpress



          

SUNAYEN WASU MATAN DA HALAYEN SU (PART 1) 1- Samira: @ son maza @ ji da kai @ surutu @ kuma mstly yan gata ne @ ga qoqari da addini 2- BINTA @ qazanta @ maqo @ mst of dem basu waye ba 3- Rukayya @ zuciya @ taurin kai @ ga son musu @son kudi da yiwa samari wayau 4- Asmau @ duk gajeru ne, ga qaton kai @ son gardama @da iya kallan maza 5-Saudatu @ zuciya @ qirar gardawa ce da su 6- Fateema @ shiru shiru @zurfin ciki 7- Hajara @ zuciya @ iya tsara maza 8-maryam @ akwai addini @ yawancinsu farare ne 9- Lubabatu @ son gayu @ son gulma 10- Nafisa @ shiru shiru, abun tausayee 11- Amina @ basa magana @ amma akwai iya yi @ akwai jan aje gurin samari. @ akwai hakuri dah xama dah mutane. 12- Ummi @ sun iya bayar da labari @ gasu da gsky 13- Hauwau @ yiwa mata qarya @ akwai bakar zuciya @ son burga 14- Salamatu @ iya shafa jan baki @ kattin kafafuwa 15- Saadiya @ dadin baki da yanga 16-Habiba @ haquri @ kawaici @ rashin son abun dunia 17- mommy da baby @ yaran sarakai @ en gatan iyaye 18- Zeenat @ wawaye ne mst of dem @ dogaye kuma 19- Nuratu @ son girma @ mst ov dem, tsamaye ne 20- Husaina da Hassana @ akwai qoqari @ amma ba wanka 21- Aisha @ ba ruwan su amma akwai shagwaba @ ga addini amma akwai kishi @ ga halaye masu kyau @ga rashin san abin duniya. 22- khadija @ son mulki @ son kwalliya 23- saratu @ dolaye sunfi yawa 24- Maimunatu @ akwai sanaar hannu @ akwai san kida 25- zulaihat @ mst of dem basu waye ba. @amma basucika shiga harkan dah banasuba 26-zarau @sun iya soyayyah @ga tausatyi @ga hakuri @koma yaram masu ku dine
Posted on: Sun, 01 Dec 2013 19:54:06 +0000

Trending Topics



x;">
Trending science: Researchers unveil super black material (via
eight:30px;"> Buy cheap data for your smartphone or modem. Like our page for
Be it known to all that Wingband Maker and Wingband Maker II
☆ SIFAT BERDASARKAN WARNA FAVORIT ☆ ( Like sebelum baca

Recently Viewed Topics




© 2015