Sabon farashin sadaKin yan mata 2014 1.a. Doguwa farar macce - TopicsExpress



          

Sabon farashin sadaKin yan mata 2014 1.a. Doguwa farar macce 50,000:00 + akwati 5 + waya iphone 5 da Experian Z. 1.b. Doguwa farar mace mai haddan Qurani da wassu littatafan musulunci kamar su Bulugul maram, akbari, iziya, risali da sauransu: 100,000:00 + Ipad 4, + Blackberry Porch + kujeran maka + akwatin 12. 2.a. Farar mace gajera 40, 000 + akwati 4 + waya techno M3, 2.b. Farar mace gajera mai ilimin addini: N70,000:00, + Galaxy Note 3 + waliman aurenta a Hilton + akwati 8. 3. Mace chocolate doguwa N55, 000:00 + akwati 7 + keken dinki, 4. Mace chocolate gajera mai ilimin addini N50,000 + akwati 6, + Gionee V4 + keken dinki. Idan kuma ilimin addinin babu, - Gionee V4 + Nokia Asha, - 30, 000:00 5. Bakar mace doguwa mai ilimin addini dana boko: 50,000:00, + Lumia 930, + jari na sayarda kayan trader a gida + akwati 9. In kuma dakikiyace, - Lumia + Tecno P3, - 30,000:00 - akwati 5. 5. Mace gajera baka 20, 000 + akwati 3. Barka da war haka
Posted on: Wed, 12 Feb 2014 15:24:41 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015