Salam jamaa muna Farin cikin Sanardaku bude wannan - TopicsExpress



          

Salam jamaa muna Farin cikin Sanardaku bude wannan Dandalin Major Hamza Almustapha for President 2015 Insha Allah domin Bayana muke Soyayyarmu ga wannan Mutumin mai Farin jini da Abubuwan Alajabi wanda idan Har jamaar wannan Kasar tamu mai Albarka zamu bashi Dama to zai Tsamomi daga dukan Halin da muke ciki na kunci da radadi tsawon shekaru. Muna kira ga jamaa dasu shiga wannan Dandalin domin mu hadu mu nuna goyon bayanmu ga wannan Jirgi wanda da Ikon Allah zai tsamomu cikin Halin da muke ciki a kasarnan. Major Hamza Almustapha for President 2015 Insha Allah Major Hamza Almustapha for President 2015 Insha Allah Major Hamza Almustapha for President 2015 Insha Allah Major Hamza Almustapha for President 2015 Insha Allah muna fatan jamaa zasu amsa wannan Gayyatar. Domin da Gwaji Jirgin sama ya tashi Har yasamu miliyoyin Nasara a yanzu. Major Hamza Almustapha for President 2015 Insha Allah Major Hamza Almustapha for President 2015 Insha Allah Major Hamza Almustapha for President 2015 Insha Allah
Posted on: Mon, 25 Nov 2013 01:52:23 +0000

Trending Topics



Recently Viewed Topics




© 2015